Hausa Bible
Yahaya 17:6
“Na riga na bayyana yadda kake ga mutanen da ka ba ni a nan duniya. Tun dā ma su naka ne, amma ka ba ni su, sun kuma yi biyayya da kalmarka.
Open Bible readerHausa Bible
“Na riga na bayyana yadda kake ga mutanen da ka ba ni a nan duniya. Tun dā ma su naka ne, amma ka ba ni su, sun kuma yi biyayya da kalmarka.
Open Bible reader