Hausa Bible
Yahaya 17:25
Ya Uba, Mai Adalci, mutanen duniya ba su san ka ba, amma ni kam na san ka, waɗannan mutane kuma sun sani cewa kai ne ka aiko ni.
Open Bible readerHausa Bible
Ya Uba, Mai Adalci, mutanen duniya ba su san ka ba, amma ni kam na san ka, waɗannan mutane kuma sun sani cewa kai ne ka aiko ni.
Open Bible reader