Hausa Bible
Yahaya 17:23
Zan zauna a cikinsu, kai kuma a cikina, domin su zama ɗaya sosai, domin mutanen su sani kai ne ka aiko ni, su kuma sani ka ƙaunace su kamar yadda ka ƙaunace ni.
Open Bible readerHausa Bible
Zan zauna a cikinsu, kai kuma a cikina, domin su zama ɗaya sosai, domin mutanen su sani kai ne ka aiko ni, su kuma sani ka ƙaunace su kamar yadda ka ƙaunace ni.
Open Bible reader