Hausa Bible
Yahaya 17:21
Ya Uba, ina roƙo domin dukansu su zama ɗaya. Kamar yadda kake cikina, ni kuma ina cikinka, ina roƙo bari su ma su kasance a cikinmu, domin mutanen duniya su ba da gaskiya cewa kai ne ka aiko ni.
Open Bible readerHausa Bible
Ya Uba, ina roƙo domin dukansu su zama ɗaya. Kamar yadda kake cikina, ni kuma ina cikinka, ina roƙo bari su ma su kasance a cikinmu, domin mutanen duniya su ba da gaskiya cewa kai ne ka aiko ni.
Open Bible reader