Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 15:8

Ku haifar da halin rayuwa mai kyau wadda za ta nuna cewa ku almajiraina ne, kamar itacen da ya haifi ˈyaˈya masu kyau, gama wannan ne yake ɗaukaka Ubana.

Open Bible reader