Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 15:5

“Ni ne itacen inabi, ku kuwa rassan. Wanda ya zauna a cikina, ni kuma a cikinsa, shi ne mai yin ˈyaˈya da yawa. Gama in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba.

Open Bible reader