Hausa Bible
Yahaya 15:24
Na yi ayyuka da yawa a cikinsu waɗanda ba wanda ya taɓa yi. Da a ce ban yi ayyukan nan ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun ga abin da na yi, amma duk da haka sun ƙi ni, sun kuma ƙi Ubana.
Open Bible readerHausa Bible
Na yi ayyuka da yawa a cikinsu waɗanda ba wanda ya taɓa yi. Da a ce ban yi ayyukan nan ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun ga abin da na yi, amma duk da haka sun ƙi ni, sun kuma ƙi Ubana.
Open Bible reader