Hausa Bible
Yahaya 15:22
Da ba domin na zo na yi musu magana ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu kam, ba su da wata hujja a kan zunubinsu.
Open Bible readerHausa Bible
Da ba domin na zo na yi musu magana ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu kam, ba su da wata hujja a kan zunubinsu.
Open Bible reader