Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 15:20

Ku tuna da abin da na faɗa muku cewa, ‘Bawa ba ya fin maigidansa.’ In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun yi biyayya da maganata, da za su yi biyayya da taku ku ma.

Open Bible reader