Hausa Bible
Yahaya 15:16
Ba ku kuka zaɓe ni ba, ni ne na zaɓe ku, na kuma sa ku ku je ku haifar da halayen rayuwa mai kyau kamar itace mai haifar da ˈyaˈya, halayen da za su dawwama. Saˈan nan Uba zai ba ku dukan abin da kuka roƙa a cikin sunana.
Open Bible reader