Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 14:29

To, yanzu na faɗa muku tun bai faru ba, domin a lokacin da ya faru ku ba da gaskiya.

Open Bible reader