Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 14:17

Shi ne Ruhu na gaskiya, wanda duniya ba ta iya karɓe shi ba don ba ta iya ta gan shi ko ta san shi ba. Amma ku kam kun san shi, don yana zama tare da ku, zai kuma kasance a zuciyarku.

Open Bible reader