Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:50

Na kuma sani rai na har abada ana samunsa ne daga umarnin da Uba ya bayar. Saboda haka duk abin da na faɗa, na faɗa daidai yadda Uba ya gaya mini in faɗa ne.”

Open Bible reader