Hausa Bible
Yahaya 12:42
Duk da haka mutane da yawa sun ba da gaskiya ga Yesu, har ma da yawa daga cikin shugabanninsu suka ba da gaskiya gare shi. Amma don tsoron Farisiyawa ba su ce sun gaskata ba domin kada a kore su daga majamiˈa.
Open Bible reader