Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:3

Sai Maryamu ta ɗauki kwalaba cike da wajen rabin lita na nardi, man ƙanshi mai tsada, ta juya a ƙafafun Yesu, saˈan nan ta share ƙafafun da gashin kanta. Ƙanshi mai daɗi na wannan mai ya cika dukan gidan.

Open Bible reader