Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:27

“Yanzu ina jin nauyi a raina. Me zan ce ke nan? In ce, ‘Ya Uba, ka ɗauke mini wannan lokaci?’ Aˈa, ai, dā ma na zo musamman domin wannan lokaci ne.

Open Bible reader