Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:24

Hakika, ina gaya muku, in ba dai an binne ƙwayar alkama ta mutu ba, za ta zauna ita kaɗai. Amma in ta mutu sai ta ba da ˈyaˈya da yawa.

Open Bible reader