Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:16

Da farko almajiransa ba su gane abin nan ba, amma bayan da aka ɗaukaka Yesu, suka tuna cewa an yi wannan rubutu a kansa, kuma abubuwan sun faru daidai kamar yadda aka rubuta.

Open Bible reader