Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:13

Sai suka ɗaɗɗauki rassan itatuwan dabino suka fiffita, suka karɓe shi, suna tā da murya suna cewa, “Hosanna! Albarka ta tabbata ga mai zuwa a cikin sunan Ubangiji! Albarka ta tabbata ga Sarkin Israˈila!”

Open Bible reader