Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:1

Bikin Ƙetarewa ya rage sauran kwana shida ke nan, sai Yesu ya je Betani, wato, inda Liˈazaru, mutumin da Yesu ya tā da shi daga matattu yake da zama.

Open Bible reader