Hausa Bible
Yakubu 2:5
Ku ji, ˈyanˈuwana waɗanda nake ƙauna! Ashe, Allah bai zaɓi matalautan duniyar nan su zama masu arziki cikin bangaskiya ba? Ba su ne kuma za su gāji mulkin nan wanda ya yi alkawari wa waɗanda suke ƙaunarsa ba?
Open Bible readerHausa Bible
Ku ji, ˈyanˈuwana waɗanda nake ƙauna! Ashe, Allah bai zaɓi matalautan duniyar nan su zama masu arziki cikin bangaskiya ba? Ba su ne kuma za su gāji mulkin nan wanda ya yi alkawari wa waɗanda suke ƙaunarsa ba?
Open Bible reader