Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 2:25

Haka yake kuma da karuwar nan Rahab a lokacin da ta ɓoye ˈyan leƙen asirin ƙasar nan, ta kuma taimake su sun tsira ta wata hanya dabam. Ba ta wurin ayyuka ne ta zama marar laifi ba?

Open Bible reader