Hausa Bible
Yakubu 2:11
Gama shi wanda ya ce, “Kada ka yi zina” shi ne kuma ya ce, “Kada ka yi kisan kai.” Idan ba ka yi zina ba, amma ka kashe wani, to, ka zama mai karye Koyarwar ke nan.
Open Bible readerHausa Bible
Gama shi wanda ya ce, “Kada ka yi zina” shi ne kuma ya ce, “Kada ka yi kisan kai.” Idan ba ka yi zina ba, amma ka kashe wani, to, ka zama mai karye Koyarwar ke nan.
Open Bible reader