Hausa Bible
Yakubu 2:1
ˈYanˈuwana, kada ku nuna bambanci a tsakaninku, da yake kun sa bangaskiyarku ga Ubangijinmu Yesu Almasihu, Ubangiji Maɗaukaki.
Open Bible readerHausa Bible
ˈYanˈuwana, kada ku nuna bambanci a tsakaninku, da yake kun sa bangaskiyarku ga Ubangijinmu Yesu Almasihu, Ubangiji Maɗaukaki.
Open Bible reader