Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 1:6

Amma sai yă roƙa da bangaskiya, ban da shakka, domin duk mai shakka yana kama da raƙuman ruwan teku waɗanda iska take hurawa tana jujjuye su a ta koˈina.

Open Bible reader