Hausa Bible
Yakubu 1:21
Sai ku kawar da ƙazamin halin nan na zunubi da kuma kowace irin mugunta. Saˈan nan a cikin sauƙin kai ku karɓi kalmar nan da aka shuka a zuciyarku, wadda kuma tana iya kai ku ga ceto.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ku kawar da ƙazamin halin nan na zunubi da kuma kowace irin mugunta. Saˈan nan a cikin sauƙin kai ku karɓi kalmar nan da aka shuka a zuciyarku, wadda kuma tana iya kai ku ga ceto.
Open Bible reader