Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 1:17

Kowace baiwa mai kyau, da kowace cikakkiyar kyauta daga sama suke. Sun sauko ne daga wurin Allah Uba wanda ya halicci rana, da wata, da taurari duka. Shi kuwa ba ya canjawa, ba ya juye-juye kamar inuwa.

Open Bible reader