Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:7

Amma babban firist ne kaɗai yakan shiga sashe na biyun, yana kuma shiga wannan wurin sau ɗaya tak a shekara. Ba ya shigowa sai tare da jinin da zai miƙa saboda nasa zunubai, da kuma saboda zunuban da jamaˈa suka aikata ba tare da saninsu ba.

Open Bible reader