Hausa Bible
Ibraniyawa 9:28
haka kuma an miƙa Almasihu sau ɗaya domin yă ɗauki zunuban mutane da yawa. Shi kuwa zai sāke bayyana sau na biyu, ba domin yă ɗauki zunubai ba, amma domin yă kawo ceto ga duk waɗanda suke marmarin dawowarsa.
Open Bible reader