Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:2

An kafa Tenti wanda yake da sashe na farko, inda aka sa sanda mai riƙe fitilu, da tebur, da Burodin da Aka Keɓe. Wannan sashe kuwa shi ne ake ce da shi Wuri Mai Tsarki.

Open Bible reader