Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:19

Bayan da Musa ya sanar wa dukan jamaˈa kowane umarnin da yake cikin Koyarwar, sai ya ɗauki jinin ˈyaˈyan shanu da na awaki, ya haɗa da ruwa. Saˈan nan ya ɗauki soson izob tare da jan gashin tumaki ya yayyafa jinin a kan Littafin Koyarwa da kuma a kan dukan jamaˈa.

Open Bible reader