Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:35

Mata suka karɓi matattunsu waɗanda aka tā da su da rai. Aka gwada wa waɗansu azaba, su kuwa suka ƙi a sake su, domin suna nema su tashi daga matattu cikin rayuwa mafi kyau.

Open Bible reader