Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:19

Ibrahim kuwa ya yi tunani cewa lallai ne Allah yana iya tā da matattu. Har ma bisa ga misali, ana iya cewa ya karɓi Ishaku daga matattu ne.

Open Bible reader