Skip to content

Hausa Bible

Haggai 2:14

Sai Haggai ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Haka yake da wannan jama'a da wannan al'umma da take gabana da kowane irin aikinsu. Abin da suke miƙawa kuma marar tsarki ne.

Open Bible reader