Hausa Bible
Galatiyawa 6:4
Amma bari kowa yă gwada aikinsa yă gani. Idan ya yi kyau, saˈan nan zai iya taƙama da abin da ya yi da kansa, ba sai ya gwada kansa da wani ba.
Open Bible readerHausa Bible
Amma bari kowa yă gwada aikinsa yă gani. Idan ya yi kyau, saˈan nan zai iya taƙama da abin da ya yi da kansa, ba sai ya gwada kansa da wani ba.
Open Bible reader