Hausa Bible
Galatiyawa 6:17
Daga yanzu zuwa nan gaba ˈyanˈuwa, kada kowa yă ƙara damuna da wani abu, gama alamun raunukan da nake da su a jikina sun nuna cewa ni bawan Yesu ne.
Open Bible readerHausa Bible
Daga yanzu zuwa nan gaba ˈyanˈuwa, kada kowa yă ƙara damuna da wani abu, gama alamun raunukan da nake da su a jikina sun nuna cewa ni bawan Yesu ne.
Open Bible reader