Hausa Bible
Galatiyawa 6:1
ˈYanˈuwa, in an ga wani yana cikin yin laifi, ku da Ruhu Mai Tsarki yake tare da ku, sai ku komo da shi kan hanya. Amma ku yi haka da halin tawaliˈu, a hankali kuma, domin kada maimakon dawowar da ɗanˈuwanku, ku ma ku fāɗi cikin jarraba.
Open Bible reader