Hausa Bible
Galatiyawa 2:9
Da ganin yadda Allah ya nuna mini alherinsa haka, su Yakub, da Bitrus da Yohanna, waɗanda aka ɗora musu aikin shugabancin jamaˈar masu bi, suka karɓe mu, ni da Barnaba, da zuciya ɗaya. Mun yarda da juna cewa mu za mu je wurin waɗanda ba Yahudawa ba, su kuwa su je wurin Yahudawa.
Open Bible reader