Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 2:4

Maganar kaciya ta tashi ne saboda ˈyanˈuwan nan na ƙarya waɗanda suka shigo a ɓoye. Sun shigo ne domin su ɓata wannan ˈyancin da muke da shi ta wurin Almasihu Yesu. Suna so su mai da mu bayi,

Open Bible reader