Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 2:14

Amma da na ga ba sa yin abinsu bisa ga gaskiyar labarin nan mai daɗi, sai na ce wa Bitrus a gaban kowa duka, “Kai Bayahude ne, amma kana yin zamanka yadda waɗanda ba Yahudawa ba suke yi, ba kamar yadda Yahudawa suke yi ba. Yanzu, yaya za ka sa wa waɗanda ba Yahudawa ba dole su bi alˈadun Yahudawa?”

Open Bible reader