Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 6:21

Tikikus, ɗanˈuwanmu wanda muke ƙauna, mai hidima cikin aminci kuma ga Ubangiji, zai sanar da ku kome domin ku ma ku san yadda nake da lafiya da kuma halin da nake ciki.

Open Bible reader