Hausa Bible
Afisawa 6:12
Ai, ba da ˈyan Adam masu nama da jini muke kokawa ba, amma da mugayen ruhohi ne na sammai, da masu mulki, da ikoki, da waɗanda mulkin zamanin nan mai duhu yake hannunsu.
Open Bible readerHausa Bible
Ai, ba da ˈyan Adam masu nama da jini muke kokawa ba, amma da mugayen ruhohi ne na sammai, da masu mulki, da ikoki, da waɗanda mulkin zamanin nan mai duhu yake hannunsu.
Open Bible reader