Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 1:21

A can Almasihu yake mulki a kan dukan masu sarauta da iko da ƙarfi da mulki. Yana da suna wanda ya fi kowane suna da za a bayar, ba a duniyar nan kaɗai ba, har ma a zamani mai zuwa.

Open Bible reader