Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 1:18

Ina adduˈa kuma Allah yă sa haskensa a zuciyarku domin ku san ko mene ne sa zuciyar nan da ya kira ku a kanta, ku kuma san ko mene ne yalwar darajar albarkar gādon nan wanda yake domin tsarkaka.

Open Bible reader