Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 1:13

Ta wurin Almasihu, ku ma kuka ji maganar gaskiya, wato labari mai daɗi na ceto. A saˈad da kuka ba da gaskiya ga Almasihu, Allah ya ba ku Ruhu Mai Tsarki kamar yadda aka yi muku alkawari zai yi, yă zama kamar hatimin shaida cewa ku nasa ne.

Open Bible reader