Skip to content

Hausa Bible

Mai Hadishi 7:21

Kada ka kula da kowane abu da mutane suke faɗa, mai yiwuwa ne ka ji baranka yana zaginka.

Open Bible reader