Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 9:19

Gama na ji tsoron zafin fushin Ubangiji da ya yi da ku, har ya so ya hallaka ku. Amma Ubangiji ya ji addu'ata a wannan lokaci.

Open Bible reader