Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 7:6

Gama ku jama'a ce tsattsarka ta Ubangiji Allahnku. Ubangiji Allahnku ya zaɓe ku daga cikin dukan al'ummai don ku zama jama'arsa, abar mulkinsa.

Open Bible reader