Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 7:26

Kada ku kawo abin ƙyama a gidajenku don kada ku zama abin ƙyama kamarsa. Lalle sai ku ƙi shi, ku ji ƙyamarsa, gama haramtacce ne.”

Open Bible reader