Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 7:22

Ubangiji Allahnku zai kori waɗannan al'ummai a gabanku da kaɗan da kaɗan. Ba za ku hallaka su gaba ɗaya ba, don kada namomin jeji su yaɗu, su dame ku.

Open Bible reader